[LYRICS] IceKyd Ft. BOC Madaki x Beejay Danjuma – Komai Lokaci Neh

INTRO
Ice, ha ha ha, Jimana Ku Tsaya Guys, Oma Danjuma iyee

BEEJAY
*Chorus*
Nbaka da yau, Allah ne zai baka, Da lokaci da lokaci komai zai chanza, Everything na turn by turn wait ur time go come o, No dey cry my sister komai lokaci lokaci neh eh.

*ICEKYD*
*Verse one*
Toh Kin yin komai kan lokaci yafi rashin mutunci#
Shiyasa haka kale ni haka so ci mun mutunci#
Bisa bashin#
Da bai siyan ko magin cikin abinci#
Ban cin anci#
Banle ma nn ci abun kawo takaici#
Wayo Allah
Yan adawa sun so mu kare ah sata#
Duk da babu nn na fito sai ah ce ga ajebutta#
Ai nn kura ya ga dodon sa ai dole ya fargita#
So calm down my brothers with time zaku fayinta#
Abubuwa kala kala sun so su ana mu barci#
Safe, rana, hanu da baki na kan niman abinci#
We gat to wake up on time dan mu tsare wa takaici#
Kahuta mai girma mai cin sarautan madakin bauchi#
Nn ka samu yau ka tanada dan gobe na nan zuwa#
Kan zuwa
Kan zuwa
Ba’a rayuwa nn babu ruwa#
Dan haka kaje ka nima domin ka chika rayuwa#
Dan sai da kudi za’a wanke duk talaucin rayuwa#

*BEEJAY*
*Chorus*
Nbaka da yau, Allah ne zai baka, Da lokaci da lokaci komai zai chanza, Everything na turn by turn wait ur time go come o, No dey cry my sister komai lokaci lokaci neh eh.

*BOC MADAKI*
*Verse two*
*Komai Lokaci Ne
*Wa Ya Gaya Muku Alherin Ubangiji Na Iya Masu Idanu Da Tozali Ne
*Wassu Charbi Ne, Wassu Rosary Ne
*Bana Daya, Boko Haram, Yau Ga Maitatsine
*Ka Aza Da Abun Na Bari Ne??
*Na Tabbata Zan Ci Abinci Ta Lafazi Ne
*Yanzu Duk Garin Da Na Shiga Suna Ji Na, Suna Yi Na…
…Hakika Hakan Karin Matsayi Ne
*Ina Hanzarin Me?
*Life Na Turn By Turn
*Everybody Go Make Am One By One
*Everything Has Time, Live Your Life At Your Own Pace
*Before You Matter You Gotta Occupy Your Own Space
*I Be My Own Boss, Them No Dey Ask Me Why I Come Late!!
*But Who Am I To Blame if Food No Come Dey My Own Plate?
*Hustle And Hope On God’s Time,
Patience Never Lost Faith…

*BEEJAY*
*Chorus*
Nbaka da yau, Allah ne zai baka, Da lokaci da lokaci komai zai chanza, Everything na turn by turn wait ur time go come o, No dey cry my sister komai lokaci lokaci neh eh.

*ICEKYD*
*Verse three*
Eh kwarai duniyan nan da lokaci take tafiya#
Ku yi hakuri ku ci tuwan haka ko babu miya#
Gobe zaku iya cin shawarma ama ban da giya#
Adawa kirikiri ama fa yaron bai gajiya#
Ban gajiya#
Ai duk wanda yaga yau fa yaga jiya#
Doming kunsan Harba flows nike yi camar kibiya#
Hakuri ta zama dole dan ba yanda kuka iya#
Bana cin na wani banle hace nawa zata biya#

Ai hada sun kale ni sunata mun sheydan asara#
Cikin dare na roka uba ya kara mun basira#
So many haters on me ama yaran fa ya tsira#
Wai na gina rami ah zuciyan su fa camar bera#
Duk abokin qwarai zai ce ma kaje ka nima naka#
Kokuma ya nuna ma hanya kaje ka samu naka#
Waya taba tunanin mai gwaska zai samu daukaka#
Uba so nike kaji ni wasika ce daga dan ka#

*BEEJAY*
*Chorus*
Nbaka da yau, Allah ne zai baka, Da lokaci da lokaci komai zai chanza, Everything na turn by turn wait ur time go come o, No dey cry my sister komai lokaci lokaci neh eh.

*Outro*
See i know say life no easy o aiii,
But we go dey alright o,
We go dey alright ooo o,
Dey call me Beejay,
On this song is Boc and Ice o Boc and Ice o…

What do you think about this?

We want to hear from you all.

Drop your comments

1 Comment

Leave a Reply

Your email address will not be published.