[Entartenment News] Effect of kontagora Groups (Squad)-By-Soxbow

 

THIS EVENING IN MY AREA I HAD A MAN SAYING “WALLAHI DUK GROUPS DIN KONTAGORA A HANA SU YIN GROUPS GROUPS INBANCIN ISKANCI BASU IYA KOMAI BAH, DAGA LAUCHING, SAI SIGN OUT, SAI AWARD 9HT, SAI PICNIC SAI HIKING” .WASU SONAN GROUPS MA YAYI DISQUALIFYING DINSU. KOWA SQUAD. WASU BASU TAIMAKE MA MARAYU, ALMAJIRI, WIDOW, HANDICAP ANMA SUNA IYA KADHE 200,500,1,000,000 A SHOW.I KEPT SHUT AND LISTEN. HE CONTINUED… “DA SON SAMU NEH DA MAI SUDAN YA HANA SU DUKA”. He turned to me and said. KO YAYI KAGANI YARO.. I smiled and answered HAKA NE BABA ANMA… GASKIYA WASU GROUPS SUNA KOKARI WASU KOMA SUNA HANYA. GROUOS DIN KONTAGORA WASU SUNA SUKA SO, WASU KAWAI SHAGALI NA DAMUWANSU… BABA KA DUBA 2019 HAS BEEN THE BEST YEAR IN PREVIOUS YEARS WITH LESS TSARE TSARE AND FADE FADE DON YANZU KO WANI GAYE YA GANE MA GROUPS, YAWANCIN MEMBERS ARE FROM DIFFERENT AREA AND GROUP YA HADA ZAMAN TARE.. YANZU DOK GAYE NA AIKIN DON CONTRIBUTION KOH KUDIN TSAYAN TICKET, TOG KAGA MAI NEMA ZAYA JI TSARE TSARE. D ONLY THING IS, A SA COMPULSORY ALL GROUPS SUYI REGISTER A BASU RULES DA DURLE SO BI KO SO WARGAZA GROUPS DINSU. ZAMAN LAFIYA TAZO DA GROUPS. D ONLY PROBLEM IS WASU SUNAN GROUP DINSU NA BATA MASU SUNANSU. KOMA BA WAYON A TAIMAKA MA MARAYU,TSOFARFE, ALMAJIRI DA KARSUSU, DAGA PARTY SAI PARTY… NI A WAJE NA ABONDA YA MAGANTA ZAMAN LAFIYA BAI KAMATA A WASAR DA SHI BAH.. D OLD MAN LOOK AT ME FOR WHILE AND SAID “HAKANE YARO NA , KA FAYINTAR DA NI, YANZU NAGANE.. ALLAH SHI TAIMAKE MU DUKA.. (AMEN).
If only we can come 2geda, remove eago and pride, DA Dagen kai, we can make a great difference…

Soxbow Kakakin Arewa 

What do you think about this?

We want to hear from you all.

Drop your comments


Be the first to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published.