7 Comments

 1. Megida ai dolene na karrama baqina
  Don na iya wasu kawai keganin baqina
  They don’t wanna see me shine basuso suga baqina
  I keep it on d low, but am sweet kaman millo
  Am kinda get dis job to buy cars kaman dino melaye
  Shiyasa har yanxu naqi na sare
  Ina zuba haters in recyclebin idan na share

  Fans everywhere ai nazatama ko AC ne
  Wasu su dauka wai iya wasa daga jersey ne
  I putting a words sun zata ni lazy ne
  In dis game inkai ronaldo ne toh ai ni messi ne

Leave a Reply

Your email address will not be published.